Fayose Yafara Shirin Tsayawa Takarar Shugaban Kasa Gwamnan jihar Ekiti Ayo Fayose ya fitar hotunansa na neman takarar shugaban kasar Najeriya a shafukan kafafen sadarwar zamani.

Gwamnan wanda shine shugaban kungiyar gwamnonin jam’iyar PDP, tun a baya yanuna sha’awarsa ta tsaya shugaban kasa. 

Fayose wanda yayi suna wajen sukar Shugaban Kasa Muhammad Buhari da kuma manufofin gwamnatinsa. 

Hotunan takarar tasa na dauke da sakon  Fayose 2019 cewa ga naku mai son talakawa.

  Ana ganin wannan mataki na Fayose a matsayin wani yinkuri na kwace mulki daga hannun shugaban kasa Buhari.


Like it? Share with your friends!

0

You may also like