Kano, Nigeria —
Allah ya yi wa shahararren Daraktan bangaren fina finai na kannywood, Aminu Surajo Bono, rasuwa da yammacin yau Litini.
Shahararren Daraktan, wanda kuma tsohon gogaggen jarumi ne, ya rasu ne bayan yanke jiki da ya yi ya fadi, a cewar majiyoyi.