Fulani sun kashe Pastan RCCG a Kaduna


4 (1)

Yan ta’adan da ake zargin fulani sun kashe Luka Ubangari pastor a  RCCG(redeemed cristian church of God) a kusa da Godogodo karamar hukumar Jema’a jihar Kaduna.

Yan ta’adan sun tare paston ne yayin da yake dawowa daga gajeriyar ziyara da yaje Golkofa daren lahadi,makwabtan yankin  in inda abin yafaru sunce suna zargin fulani ne suka aikata hakan

You may also like