Wannan Hotuna da kuke gani, taswirar Hoton gadar kasa dake unguwar fanshekara waccen fasihin gwamnan jihar kano, Gwamnan Abdullahi Umar Ganduje ya gina a cikin shekara daya da ‘yan watanni.
A yanzu haka dai, An kammala aikin gadar inda ake sa ran shugaban kasa Muhammadu Buhari zaizo ya bude gadar a cikin wannan watan da muke ciki.