Rahotanni da muka samu da safiyar yau Lahadi daga Shafin Kannywood ya bayyana cewa gidan shararren dan wasan Hausa, jarumi Tijjani Asase (Goje) ya kone a daren jiya Asabar kurumus, sai dai ba a samu asarar rai ba.
Arewa24news na yiwa Tajjani Asase jaje tare da adu’ar Allah ya maida mafi Alkhairi.