Girgizan kasa ta kashe sama da mutane 100 a Turkiyyab

Asalin hoton, Getty Images

Kusan mutane 200 sun mutu a Turkiyya da Syria sakamakon girgizar kasa mai karfi da ta afkawa gidajen jama’a.

Girgizar kasar mai karfin maki 7.8 ta afkawa yankin Gaziantep da ke kudancin Turkiyya a tsakiyar dare.Source link


Like it? Share with your friends!

-1

You may also like