Girgizar ƙasar Turkiyya da Syria: Ya waɗanda suka tsira suka ji?.

Asalin hoton, Getty Images

Da misalin ƙarfe 04:17 agogon Turkiyya a lokacin da Erdem ke bacci a gidansa da ke Gaziantep ya ji yana girgiza.

“Ban taɓa jin wani abu irin wannan ba tsawon shekara 40 da na yi a nan,” in ji shi.

“Muna nan muna girgiza kusan sau uku da ƙarfi, kamar jariri a cikin gidansa.”

Mutane sun tafi zuwa motocinsu domin su gudu daga gine-ginen da suka ruguje.Source link


Like it? Share with your friends!

0

You may also like