Girke-girken Ramadan: Yadda ake dafa mandi riceBayanan bidiyo,

Girke-girken Ramadan

Girke-girken Ramadan: Yadda ake dafa mandi rice

Wannan wani shiri ne da BBC Hausa take kawo muku kullum a watan azumi, don bai wa mata damar gwangwaje basirarsu ta girki.

A wannan bidiyo, za ku kalli gwanar girkinmu ta yau, da ke nuna mana yadda ake sarrafa Mandi Rice, don masu azumi.

Hafsat Musa wadda aka fi sani da Chef_Hafsat a shafin Instagram, gwanar mai girki ce kuma ta nuna mana yadda ake haɗa wannan shinkafa ta mandi mai ɗan karen daɗi.

Girki ne da mai azumi, ba zai so ya wuce shi ba, idan an sha ruwa!Source link


Like it? Share with your friends!

-1

You may also like