Girke-girken Ramadan: Yadda ake soya gurasa don masu azumi



Girke-girken Ramadan: Yadda ake soya gurasa don masu azumi

Wannan wani shiri ne da BBC Hausa take kawo muku kullum a watan azumi, don bai wa mata damar gwangwaje basirarsu ta girki.

A wannan bidiyo, za ku kalli gwanar girkinmu ta yau, da ke nuna mana yadda ake sarrafa haɗaɗɗiyar gurasa da pepper chicken, don masu azumi.

Bintu Nakudu wadda aka fi sani da @cook_with_bintu a shafin Instagram, gwanar mai girki ce kuma ta nuna mana yadda ake soya haɗaɗɗiyar gurasar.

Girki ne da mai azumi, ba zai so ya wuce shi ba, idan an sha ruwa!



Source link


Like it? Share with your friends!

1

You may also like