Giya Na Haifar Da Hauka Ga Matasa


Yawan Shan giya yabar matasa 2,014 da tabin hankali (hauka) a Maputo,Mozambique.

Hukumar kula da kwayoyi ta Mozambique race matasa daga shekaru 16 zuwa 25 ne suka samu wannan matsalar.

Shugaban hukumar Sara Jafete tace matasan sun hada da dalibai ‘Yan sakandare, daliban dai suna hada giya da Lemo yadda malamansu bazasu ganeba. An kama mutane 94 Wanda keda hannu wajen sayarwa da Daliban

You may also like