Gobara Ta Halaka Miji Da Mata Da Dansu A Jihar Sokoto 



Wasu bayin Allah miji ta mata da yaro mai shan nono sun rasa rayuwarsu sanadiyar tashin gobara a gidansu dake shiyyar Gandu a jihar Sokoto.
Lamarin ya faru ne sanadiyar wutar lantarki inda dukansu  sun rasu,
Lamarin ya faru ne cikin daren ranar Talatar da ta gabata.
Mijin mai suna Malam Ahmad Adamu Gandu ya yi kokarin ceton iyalinshi amman haka taci tura.

You may also like