Gobara Taci Kasuwar Garin Guru Dake Jihar YobeAn samu tashin gobara a kasuwar Garin Nguru dake jihar Yobe da misalin karfe  12:40am na dare. Wanda hakan ya jawo konewar shaguna da rumfuna sama da talatin a layin Makera.  Amma har  yanzu ba a san dalilin  tashin wannan gobarar ba.

You may also like