Gwamna Bindaw Na Adamawa Yan rabawa Manoma Taraktocin Noma Gwamnan jihar Adamawa Muhammad Umar Jibrilla Bindow ya kaddamar da rabon taraktocin noma har guda 105 da za a rabawa manoma dake daukacin kananan hukumomin jihar 21.
Wannan wani bangare ne na kokarin da gwamnatin jihar ke yi na bunkasa harkokin noma da samar da wadatar abinci a fadin jihar.

You may also like