Gwamna Ganduje Ya Bayar Da Takardar Shaidar Fara Aikin Wutar Lantarki A Jihar KanoA jiya asabar ne mai girma Gwamnan jihar kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya mikawa wasu kamfanoni guda Biyu takardar fara gudanar da aikin samar da hasken lantarki mai amfani da hasken Rana, wanda karfinsa zai kai har 200MW…


Kamfanin Blacrhino da kuma kamfanin Dangote sune wadanda zasu gudanar da aiki, ana sa ran zasu kammala dukkan ayyukan cikin wata goma sha takwas In sha Allah…..

KANAWA SUNA GODIYA GWAMNA…..

You may also like