Gwamnan Bauchi, Barrista Muhammad Abdullahi Abubakar ya ziyarci fadar shugaban kasa jiya don taya shi murnanar zagayowar ranar haihuwarsa.
Sauran wadan da suka halarci fadar sun hada da mataimakin shugaban kasa, wasu daga cikin gwamnoni karkashi jagorancin shugaban su gwamnan Zamfara Abdul’aziz Yari, shugaban majalisar dattijai, Shugaban ma’aikatan, da ma wasu manyan kusoshin gwamnati.