Gwamnati Za Ta Kafa Kotuna Na Musamman Kan Marasa Biyan Haraji


Gwamnatin tarayya na shirin kafa kotunan musamman duk hukunta mutane da kamfanonin da ba su biyan haraji.

Ministar Kudi, Kemi Adeosun ta ce, a halin yanzu gwamnati ta tattara bayanan wasu mutane da kamfanonin har 130,000 wadanda ba su biyan haraji inda ta jaddada cewa Gwamantin ba za ta tsawaita wa’adin shirin garabasar biyan haraji wanda zai cika a karshen wannan watan.

You may also like