Gwamnatin Jihar Adamawa Ta Tabbatar Da Mutuwar Mutane 7 A Madagali- Boko Haram


Gwamnatin Jihar Adamawa ta tabbatar da mutuwar mutane 7 a safiyar Yau a kauyen Midlu yankin Vapura a karamar Hukumar Madagali dake Jihad Adamawa a ranar Laraba.

Komishinan yada labarai ne Malam Ahmad Sajoh ya tabbatar da haka a Yola.

Sun kai harin ne karfe 2 na dare inda suka kashe mutane 6 sannan ma harbi ya kashe mutum daya.

Da Sojoji da maharba sun fatattaki ‘Yan Boko Haram daga Garin.

Kansilan karamar hukumar Madagali Bulus Dauda ya shaidawa manema labarai cewa mutanensa sunbar Yankin

You may also like