Gwamnatin Jihar Kaduna Ta Rattaba Kungiyar Shi’a A Matsayin ‘Yan Tawaye



“Kungiyar Yan tawaye ne kuma za mu yi musu hukuncin da ya kamaci ‘yan tawaye “. 
Gwamnatin jihar Kaduna ta bayyana kungiyar Shi’a a matsayin ‘yan tawaye. Wannan sanarwa ta biyo bayan sabon rahoton farar takarda da gwamnatin ta rattabawa Kungiyar. 
Kana kuma gwamnati ta dora alhakin duk wani karya doka da kungiyar ta aikata a wuyan jagoran su Ibrahim Zazzaky.

You may also like