Gwamnatin Jihar Zamfara Ta Aurar Da Marayu Mata Hudu 



‘Yan mata marayu hudu da gwamnatin jihar Zamfara ta aurar da su yau Juma’a Hassana JB Yakubu, da angonta Buhari Bello, da Farida JB Yakubu da angonta Jamilu Musa da Rufa’atu Ahmed Sani da angonta Yahaya Aliyu da Ni’ima Ahmed Sani da angonta Jamilu Musa, an daura auren ne a masallacin Juma’a na Sarki Gusau bayan sallar Juma’a akan sadaki naira dubu 20 kowaccensu.

You may also like