Gwamnatin Kano Ta Baiwa Manoman Jihar Bashin Naira Bilyan Daya.
0
A ranar Talatar da ta gabata ne Gwamnatin jihar Kano karkashin jagorancin Abdullahi Umar Ganduje ta tallafawa manoman jihar da rancen naira bilyan daya domin bunkasa harkar noma a jihar.