Gwamnatin Kano Ta Saki Kudaden Aurar Da Zawarawa 1,520 Gwamnatin Kano ta kammala duk wani shirye shirye na aiwatar da shirin aurar da zawarawa inda aka tsara aurar da mata 1,520.
Kwamishinan Kananan hukumomi, Alhaji Murtala Sale Garo ya ce tuni gwamnatii ta saki kudaden da za a gudanar da bikin inda ya ce kusan mutum 4000 ne suka yi rajista a karkashin shirin aurar da Zawarawa.

You may also like