Gwamnatin Tarayya ta gargadi Jonathan-Lai Muhammed.
Lai Muhammed ya gargadi Jonathan daya daina Shiva maganar da babu ruwansa na ‘yan Matan Chibok Wanda aka rabasu da Gidajensu a lokacin mulkin Jonathan yana kallo.
Wannan Abu da Jonathan yake yana dakile kokarin da make wajen kwato ‘yan Matan Chibok daga hannun ‘yan Boko Haram.
Lai Muhammed yayi wannan maganar ne a birnin tarayya Abuja a yau Ranar Litinin a Abuja.