Gwamnatin tarayya ta Gina gidaje guda 100 a Jahar IMO.
Ministan gidaje,wuta da Aiyuka ya fada a jawabinsa inda yake cewa Gwamnatin tarayya zatayi kokari wajen kawo karshen rashin Mahalli a Najeriya.
Wannan katafaren Aikin dai Anyi sane ta federal mortgage Bank Dan samun saukin Biyan kudin Gidaje ga ma’aikatan gwamnati.