Gwamnatin Tarayya Ta Hana Shigo Da Motoci Daga Kasashen Waje



A wata rubutacciya takarda daga Gwamnatin tarayyar Najeriya ,  ta bada umarnin cewa daga ranar Daya Ga Watan Janairu  na shekarar 2017 an haramtawa kowa shigo da motoci zuwa Najeriya ta kan tituna daga kowacce kasa sai iya ta cikin Jiragen Ruwa Kawai aka yadda da’a shigo Da Motocin.

Gwamnatin ta qara da rokon kowa da kowa dayabi wannan dokar dan gudun fadawa fushin Gwamnati.

You may also like