Ƙungiyar Gwamnonin Nijeriya ƙarƙashin Shugabancin Gwamnan Jihar Zamfara Alhaji Abdulaziz Yari, sun ziyarci Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari a ƙungiyan ce, a karon farko bayan dawowarsa daga birnin Landan bayan shafe fiye da wata ɗaya yana hutu da karɓan magani a ƙasar Ingila.
A yayin ziyarar sun miƙa masa katin fatan alkairi.