Gwanan jihar Edo,Adams Oshiomhole,ya bayyana cewa wasu daga cikin jamiyar PDP sun tsara yace zasu yi magudi a zaben Gwanan jihar wanda aka daga zuwa 28 ga watan satumba.
Gwanan ya ce wasu daga cikin Gwanonin na yakin kudancin kasar nan sun shirya ringing in zaben ta hanyar yi wa yantada kayar baya (militants) har guda dubu takwas ragista.
Gwanan ya bayana hakan ne yayin karban bakuncin Inspector General na yan sanda ,Mr.Idris Ibrahim a gidan gwannatin na jihar Benin,yace PDP su yi niyar amfanin da yantada kayar bayan ne sakamakon rashin samun yan iskan samarin da zasu sa su taya su tada rigima yayin zaben kamar yanda suka saba a shekarun baya.