Poul Pogba ya amince da tayin da Manchester United


Paul-Pogba-602124

Danwasan kasar faransa mai takawa Kungiyar kwallon kafa ta Juventus leda Poul Pogba ya amince da tayin da Manchester United sukayi masa na tsawon shekaru 5 akan kudi fan miliyan 100.

Barcelona ta sake sayen dan wasan PSG maisuna Lucas Digne akan kudi Euro miliyan 16.5

Kungiya kwallon kafa ta Arsenal zata bada danwasanta Olivier Giroud da karawa Kungiyar Napoli kudi domin sayen danwasanta Gonzalo Higuain

Danwasan kasar faransa wanda yafi kowa zurara kwallo a gasar nahiyar cin kofin kasashen turai na ban GRIEZMANN na tattaunawa da kungiyar kwallon kafa Ta PSG dake faransa.

You may also like