Kunjiyar Gwamnonin Arewa,jiha sha tara(19) sun zabi wani kamfanin birtaniya akan ita zata yi akin hako mai a Arewacin Najeriya .
Sun taso da haka ne sati biyu baya da manajan NNPC,Maikanti Baru,ya bayana cewa Sugaban kasa Buhari ya bada umarnin fara hakar man fetur a Arewa Najeriyan.chairman in kamfanin kungiyar Cigaban Arewacin Najeriya Bashir Dalhatu,yace kamfanin ya fara aikata kudirikansa na aikin samun mai da gas yanzu .kungiyar sun bayana hakan ne yayin ganawar su da Gwamnan jihar Katsina,Aminu Bello Masari.