An harbe Liman da mataimakinsa a New York


oomAn harbe Limamin da Mataimakinsa ne da rana bayan Sallah Zuhur ranar Asabar a garin New York. Yan sanda sunce mutumin ya harbi Liman Maulama Akonjee, 55, da Thara Uddin, 64, a kai a kusa da Queens daf da gotarwar karfe biyu.

Limamin ya komma New York in ne daga bangladesh shekaru biyun baya kuma sun kula Abota  da Mr Uddin har ya zama mataimakin sa.Yan sanda sunce har yanzu basu sami cikaken bayani akan wanda  yayi kisan ba kuma babu masaniyan ko an Kashe su ne saboda kasancewar su Musulmai.

om

 

 

 

You may also like