HARIN DA AKA KAI GIDAN MAGU YA KARA MANA KARFIN MURKUSHE RASHAWA – EFCCHukumar EFCC ta jaddada cewa harin da aka kai gidan Shugaban Hukumar, Ibrahim Magu ya kara mata karfin guiwa a kokarin da take yi na murkushe ayyukan cin hanci da rashawa a kasar nan.

Wannan dai shi ne karo na da wasu maharan da ba san ko daga ina su ke ba, suka yi wa gidan Shugaban Hukumar EFCC dirar-mikiya, har suka kashe dan sanda daya.

You may also like