Hatsarin dake tattare da wasanni Pokemon Go


 

 

Nau’in wasan nan na Pokemon Go na kan wayoyin hannu da ake gudanarwa akan titunan Turai da Amurka ya yadu a kasashe fiye da talatin, dukkuwa da matukar hadarin sa ga masu yinsa.

To sai dai abun fargabar shine shigowar sa nahiyar Afrika ganin yadda matasan yankin ke saurin karbar bakin abubuwa.

You may also like