Innalillahi wa innala ilaihi raji’una. A yanzunnan muke samu labarin rasuwar shararriyar jaruman fina finan Hausa Hajiya Hauwa Maina a yammacin yau Laraba.
Labarin ya zo mana da cewa Hauwa Maina ta rasu ne a asibitin koyarwa na Malam Aminu Kano Teaching Hospital da ke Kano.
Allah ya yi mata rahama.