Hikayata: Labarin ‘A Dalilin ASUU’ na Zainab Dahiru WowoA ci gaba da kawo muku labarai 12 da alakalan gasar rubutun mata zalla ta Hikayata ta BBC Hausa suka ce sun cancanci yabo, a yau za mu kawo muku labari mai taken ‘A Dalilin ASUU’, wanda Zainab Dahiru Wowo da ke garin Dutsen Ma a jihar Katsina, ta rubuta, wanda kuma Nabeela Uba Abubakar ta karanta.Source link


Like it? Share with your friends!

0

You may also like