Hotan Marigayi Usaini Usman wanda ya rasu jiya.


unnamed (1)

Hutun Usaini Usman kenan ,ya na iki a kamfanin wutar lantarki na Kano(KERDCO) ya rasu jiya sanadiyar wutar lantarki yayin gyara da yakeyi a Kwalejin Ilimi na Kano(FCE). Allah ya jikansa ,ya kuma Gafarta mai AMEEEN.

 

You may also like