HOTO: An Gudanar Da Wani Kamun Kifi a Mashayar Dukku Dake Cikin Garin Birnin Kebbi


Sai dai wannan Kamun kifin wanda ya gudana a yau a jihar ta kebbi yana da babbanci da wanda ake yi a garin Argungu ta jihar kebbi, sai dai shi wannan kamun kifin akasarinsa musunta ne ke gudanar dashi duk shekara a irin wannan yanayi, kuma kamun kifin na yau yasamu halartar manyan masunta lungu da sako na cikin garin Birnin kebbi, Argungu da sauran sassan jihar kebbi.

You may also like