HOTO: hotunan Buhari lokacin yakin basasa


Munyi waiwaye ga hotunan shugaban kasa Muhammadu Buhari wanda yasa mutane suke tofa albarkacin bakinsu.

vllkyt5e7p12emg33-1cbca154

 

Za’a tuna cewa shugaban kasa Buhari tsohon hafsan soja ne mai ritaya kuma tsohon Shugaban kasa karkashin mulkin soja daga Disamban 1983 zuwa Agustan 1985 ,bayan yayi juyin mulki ga Alh Shehu Shagari.

 

vllkyt5i2l623ofr9-fd5b9b4a

 

A watan Disamban 2014, shugaban kasa Buhari ya lashe zaben  fidda gwanin Jam’iyyar APC a legas, daga baya kuma ya lashe zaben a shekarar 2015 inda yak eta tarihi bayan ya doke shugaba mai ci.

vllkyt1bhn2g7o5fgo-2b7ce868

 

vllkytshh6ou4ii5s-503540e3

You may also like