HOTO: Mukaddashin Shugaban Kasa Tare Da Yusuf Buhari A Yayin Bikin Sallah
0
Mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osibanjo da Yusuf Buhari da sauran mukarraban Gwamnatin sun yima shugaban kasa Muhammad Buhari addua ta musamman a yayin gudanar Da Bukukuwan Sallah