Gwamnan Jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje OFR, tare da Gwamnan Jihar Legas Akinwumi Ambode a yayin shirye-shiryen fara gabatar da babban taron tattalin arziki da zuba jari tsakanin Jihohin Kano da Legas wanda za a gabatar a garin Epe a Jihar Legas a yau Laraba 28/2/2018