Wannan wani zanen hoton barkwancine da kafar watsa labari ta DWhausa tayi akan labarin dake cewa beraye sun hana shugaban kasa, Muhammadu Buhari shiga ofishinshi bayan dawowa daga jiyyar da yayi a Landan, zanen ya nuna shugaba Buhari yana gudu beraye na binshi sai ga wani mutum a gefe yana fadin “lallai kam baba….sauki jya samu”.