Hotunan rikicin da ya faru a Bwari


Rikici tsakanin ƙabilar Gbagyi da Hausawa mazauna garin Bwari dake wajen birnin Abuja ya jawo mutuwar mutane da dama yayin da wasu suka jikkata.

Tuni dai aka tura sojoji zuwa yankin domin dawo da doka da oda.

An kona babbar kasuwar Bwari yayin da wasu da dama daga cikin gine-ginen dake garin aka cinna musu wuta.

Rikicin dai ya fara ne tsakanin wasu kungiyoyi asiri kafin ya rikide ya zama na kabilanci bayan da aka kashe wani ɗan asalin garin.Like it? Share with your friends!

0

You may also like