Hotunan shagalin bikin dan tsohon sarkin kano, Abubakar Sadik Ado Bayaro kenan da amaryarshi Sa’adatu Sa’armata, an dauki hotunan nan a gurin daren labarawa da akayi, wanda yana daya daga cikin jerin shagulgulan da aka shirya yi a wannan biki, muna tayasu murna da farinciki da fatan Allah ya albarkaci wannan aure nasu. Amin.