Hukumar EFCC Na Binciken Wasu Daga Cikin Ministocin Buhari Kan Rashawa
0
Majiyarmu ta Sahara Repoters, ta rawaito cewa ministocin guda biyu, wadanda daya ya fito ne daga yankin Kudu maso gabas, yayin da dayan kuma ya fito daga yankin Kudu maso yamma, EFCC na kan tuhumar su duk da cewa ba a tabbatar da sunayensu ba.