Hukumar Kwastan Ta Kori Wasu Manyan Jami’anta 48A wani mataki na ci gaba da yin garambawul, Hukumar Kwastan ta Kasa ta yi waje Rod da wasu manyan jami’an hukumar har su 48 yayin da kuma aka yi wasu jami’ai 11 ritayan dole.
Wadanda al’amarin ya shafa sun hada da: Idris A.Z, AC Mandi A.Z, Ohamobi C., CSC Sale A.S, CSC Nura Mu’Azu Usman, CSC Bello A., CSC Absullahi R., CSC Dan-Ali M., SC Imam S.U, SC Andullahi M.S, DSC Olajumoke O., CIC Sani B., CIC Saleh A., CIC Isah A. CIC Balarabe S., 1 ACIC Maigari S., ACIC Shuibu I.J, ACIC Anigwe M.E, ACIC Dugari Z.I , DCIC Madaki J.M, PIC Hamisu S.G, PIC Garba H., PIC Alfa Y. D, PIC Hamidu H., PIC Haruna K., SIC Jimoh A.S, IC Bamiloye T. A, IC Yusuf D.N, IC Sanusi S.M, IC Mohammed A.U da kuma CCA Yakubu M.S

You may also like