Hukumar yaki da cinhanci da rashawa (EFCC) ta kama wata ma’ikaceyar safari da jirgin sama na kasa(FAAN),Mrs. Christy Olabode,akan damfarar naira millian dari(N100) data yi.har da kaninta Abdul-Shehu Obaze,da ke aiki a bangaran kasuwanci na (FAAN)a Ilorin,Jihar Kwara da wani Mr. Dominic Ojo, ma’ikaci a hedkwantasu na lagas.
Sugaban majiyar labarai da alamaruka yau da gobe,Mr. Wilson Uwujaren,yace an kama Christy ne bayan ta samin nasarar juyen kudadden ne a cikin takardan albasin ma’ikatar tare da cike sunayen wasu da babu su ma a takardan maikatar baki daya.sanan ta shigar da kudin cikin bankinta da sunan alawus in kayan daki bayan ma’ikatar tana biyan wannan alawus in ne sau daya a shekaru uku.
bincike ya nuna cewa an dade anna satar tun shekarar dubu biyu da uku(2013).