Sanadiyar rohutanin da ake samu akan sace-sacen mutane,fashi da makami da sauran ta,adanci akan baban titin Abuja zuwa Kaduna yasa inspectan yansada na kasa Ibrahim Idris,ya sa yansanda dari biyar da goma(510)patrol a kan hanyan.kuma ya umarci yansandan da su yanke hanu duk wani dan taaddan da suka kama yana cutar da mutane ko yan sandan hanya.
Yayi lakabi da aikin da suna DABBATAR DA TSARO DA KWANCIYAR HANKALI A KAN TITIN ABUJA-KADUNA
yakuma tabatar da haka tare da raba wa yansanda motocin patrol arbain(40),da duk ragowan makamai masu mahimmanci da sukebukata.