Ina Raye Ban Mutu Ba – Aminu Saira


Salam ‘yan uwana maza da mata,  ina yi mana fatan alkairi, ina amfani da wannan dama na sanar da mutane cewa labarin da ake yadawa a gari cewa na yi hadari har na mutu,  ba gaskiya bane,  Alhamdulillah, ina cikin koshin lafiya, Allah kai mana tsari daga sharrin Mutum da Aljan. Nagode”, Inji shahararren daraktan na finafinan Hausa, Malam Aminu Saira.
A safiyar yau ne dai aka wayi gari da yada jita-jitar cewa daraktan finafinan Hausan ya rasu sakamakon hadarin mota da ya yi.


Like it? Share with your friends!

0

You may also like