Ina Son  Neymar Yazo PSG- Dani Alves


Tsohon Dan wasan Barcelona wato Dani Alves yayi ikirarin cewa zaiso ace Dan was an gaban Barcelona yazo inda yake doka Kwallon Kafa a yanzu wato PSG.

Neymar Dan Shekaru 25 bai yanke Shawara ba haryanzu amma Dani Alves yana bashi Shawarar da yazo PSG kamar yadda yabashi a baya da yazo Barcelona.

You may also like