INEC ta yi watsi da sakamakon zaben Adamawa | Labarai | DWINEC din ta kuma dakatar da aikin tattara sakamakon zaben cike gurbi da aka yi, wanda kwamishinan zaben ya ayyana Sanata Aisha Ahmed Binani ta jam’iyyar APC a matsayin wadda ta lashe shi. Tuni ma ta umurci kwamshinan zaben Jihar ta Adamawa da sauran baturan zaben da su hallara a shelkwatarta da ke Abuja babban birnin Najeriyar.

Source link


Like it? Share with your friends!

0

You may also like