Gwamnatin Tarayya karkashin shugabancin Muhammadu Buhari ta fitar da kudi har Naira Bilyan 197.5 Domin Soma Auyukan wadannan titunan da zamu lissafo a kasa
1. Titin Kalaba – Hanyar Itu ta Jihar Kuros Riba zuwa Jihar Akwa Ibom.
2. Titin Lokoja – Hanyar Benin, Ehor – Birnin Benin, Jihar Edo.
3. Titin Benin – Hanyar Shagamu, Edo zuwa jihar Ogun.
4. Titin Legas –Hanyar Ibadan, Jihar Ogun zuwa Oyo.
5. Titin Onitsha – Hanyar Enugu Express, Anambra zuwa jihar Enugu.
6. Titin Enugu – Hanyar Fatakwal, Abia zuwa jihar Ribas.
7. Titin Hadejia – Hanyar Nguru, Jihar Jigawa.
8. Titin Kano – Hanyar Katsina, Jihar Kano.
9. Titin Kano – Hanyar Maiduguri, Jihar Borno.
10. Titin Azare – Hanyar Potiskum, Azare zuwa Hanyar Sharuri, Jihar Bauchi.
11. Titin Ilorin – Hanyar Jebba zuwa Mokwa zuwa Hanyar Birnin Gwari, Jihar Kwara.
12. Titin Oju zuwa Lokoja zuwa gadar Oweto ta saman Kogin Binuwai, Jihar Binuwai.