LABARAI, NAJERIYA, RAHOTANNIJana’izar Matar Malam Aminu Kano 0 Maigirma Gwamnan jahar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje da Sauran manyan ‘yan siyasa da masu mulki sun halarci sallar jana’izar matar marigayi malam Aminu Kano Hajiya Aisha Aminu Kano yau 22/5/2017. Previous PostPreviousNext PostNext
ALHAMDULILLAH: Wasu ‘Yan Bindiga A Jihar Zamfara Sun Karbi Da’awar Sheik Ahmad Gumi Sun Ajiye Makamansu by 2 years ago2 years ago
Buhari Zai Kaddamar Da Aikin Layin Dogo Daga Kano Zuwa Maradi A Gobe Talata by 2 years ago2 years ago
Bankin Duniya Zai Tallafa Da Dala Milyan 500 Don Samar Da Ingantacciyar Wutar Lantarki A Nijeriya by 2 years ago2 years ago
INEC Za Ta Samar Da Sabbin Mazaɓu A Faɗin Nijeriya Kafin Zaɓen 2023 – Mahmoud Yakubu by 2 years ago2 years ago